A TSARIN GIRMA DA DAUKAKA DA ALLAH YABA PIONEER. Awayance: Yanzu… — GIDAN YAN CRYPTO/MINING 🚀📊📉📈 — TG.ME

GIDAN YAN CRYPTO/MINING 🚀📊📉📈Pi Network sukace....... Fiye da Pioneers miliyan 3.36 sun kammala KYC gaba ɗaya bayan wani sabon tsari da aka saki ya sanya Pioneers miliyan 4.76 da suka kasance Tentatively KYC’d Kimanin mutane miliyan 3 na sauran Tentative Pioneers za su iya dacewa ta…
A TSARIN GIRMA DA DAUKAKA DA ALLAH YABA PIONEER.

Awayance: Yanzu yakamata #pioneer kagane kawuce tunanin mutane a daniyar da ake yanzu, matsayin Ka aduniya katsaya wai akan wani CBN kowasu wai GTbank kayi ma'amalat sai dai irin emergency ma'amalat Saboda anan ana interesting na ISO20022 .

Kai tsaye ana nuna makafa duk Wanda yake dake pioneer kuma yake da pi idan yayi hakuri yayi holding inshallah nanda wani dan lokaci sai dai kaje kana ma'amalat da world bank, IMF da duk wani bodies na dukiya ta duniya kaitsaye idan ba pioneer ba wake da wannan damar kai tsaye?

Kai tsaye idan ba pioneer ba waye akaba damar yayi staking na pi a world bank cikin pi ecosystem system ?.😉
October 26, 2025 92