ADUBA DA KYAU GA YADDA HARAJIN PROGRESSIVE TAX YAKE (Sabon Tsarin… — GIDAN YAN CRYPTO/MINING 🚀📊📉📈 — TG.ME

ADUBA DA KYAU GA YADDA HARAJIN PROGRESSIVE TAX YAKE (Sabon Tsarin Haraji wanda zai fara daga Jan 2026)

- Mai samun ₦800k a shekara→ ba zai biya haraji ba (0%).

- Mai samun ₦2.2m a shekara →
Haraji = (₦2.2m – ₦800k) × 15% = ₦210,000.

- Mai samun ₦9m a shekara →
₦0 – ₦800k = 0% → ₦0
₦800k – ₦3m (₦2.2m) × 15% = ₦330k
₦3m – ₦9m (₦6m) × 18% = ₦1.08m
Jimilla = ₦1.41m
December 7, 2025 136