Pi Network sukace....... Fiye da Pioneers miliyan 3.36 sun kammala… — GIDAN YAN CRYPTO/MINING 🚀📊📉📈 — TG.ME

Pi Network sukace....... Fiye da Pioneers miliyan 3.36 sun kammala KYC gaba ɗaya bayan wani sabon tsari da aka saki ya sanya Pioneers miliyan 4.76 da suka kasance Tentatively KYC’d Kimanin mutane miliyan 3 na sauran Tentative Pioneers za su iya dacewa ta wannan tsarin idan suka kammala liveness check ɗinsu. Waɗanda suka riga suka kammala KYC ɗin su gaba ɗaya ya kamata su shiga Mainnet Checklist domin su yi migration zuwa Mainnet, su duba wallet dinsu idan wajen wallet din yayi yellow su sake tabbatar da ita wajen zai koma kore Fiye da miliyan 2.69 daga cikin waɗanda aka saki a wannan mataki tuni sun yi migration sunja kaya.🤣

October 23, 2025 77