- Mai samun ₦13m a shekara → Kamar na sama (₦9m) = ₦1.41m Sauran ₦4m (₦9m–₦13m) × 21% = ₦840k ✅ Jimilla = ₦2.25m - Mai samun ₦25m a shekara→ Kamar na sama (₦13m) = ₦2.25m Sauran ₦12m (₦13m–₦25m) × 21% = ₦2.52m ✅ Jimilla = ₦4.77m - Mai samun ₦50m a shekara → Kamar na sama (₦25m) = ₦4.77m Sauran ₦25m (₦25m–₦50m) × 23% = ₦5.75m ✅ Jimilla = ₦10.52m ------++++++++---------+++ Su waye zasu biya wannan harajin? A Nigeria, ba kowa bane zai biya wannan sabon progressive income tax. Ga wadanda ya shafa: 1. Ma’aikatan gwamnati da kamfanoni (PAYE workers): Idan albashinka ya wuce ₦800,000 a shekara (~₦66,600 a wata), za a cire maka haraji ta hanyar PAYE (Pay As You Earn). 2. ’Yan kasuwa / masu sana’a (Self-employed, Business owners): Idan ribar da kake nunawa (profit) ya wuce ₦800k a shekara, dole ka biya ta hanyar self-assessment tax. 3. Professionals (Doctors, Lawyers, Engineers da sauransu): Duk wanda yake samun kuɗi fiye da ₦800k a shekara daga sana’arsa. ----+++++++++++ 🚫 Waye ba zai biya ba? - Mutane dake ɗaukar albashi (ƙasa da ₦800,000 a shekara). - Masu aiki a informal sector (kamar sayar da kifi a kasuwa, ƙanana masu sana’a) idan ba a riga an rubuta su ba. - Wanda ya dogara da aikin noma kawai (farmers), yawanci ana ɗaukar su exempted sai dai idan suna da babbar kasuwanci da ake rijista. 📌 A takaice: Wannan sabon haraji zai fi shafar ma’aikata masu albashi mai kyau, da kuma ’yan kasuwa da ke da kasuwanci rijista. Ƙananan talakawa da albashinsu bai kai ₦800k a shekara ba, ba za su biya komai ba..
Mai samun ₦13m a shekara → Kamar na sama (₦9m) = ₦1.41m Sauran ₦4m… — GIDAN YAN CRYPTO/MINING 🚀📊📉📈 — TG.ME
December 7, 2025 231 2