TARONDA PI ZASU HALARTA WATO TOKEN2049 A cikin manyan tarukan duniya… — GIDAN YAN CRYPTO/MINING 🚀📊📉📈 — TG.ME

GIDAN YAN CRYPTO/MINING 🚀📊📉📈PI NETWORK TA KADDAMAR DA SABON FAST TRACK KYC DOMIN SAUƘAƘA HANYAR SHIGA MAINNET ECOSYSTEM! Pi Core Team ta sanar da sabuwar hanya mai suna Fast Track KYC, wacce zata baiwa sababbin Pioneers damar samun shiga cikin Mainnet ecosystem da wuri, koda kuwa kafin…
TARONDA PI ZASU HALARTA WATO TOKEN2049

A cikin manyan tarukan duniya na harkar crypto, wato TOKEN2049 Singapore, an kuma tabbatar da cewa Chengdiao Fan, daya daga cikin Pi Network founder, zata gabatar da jawabi na musamman.

🗓 Lokaci: 1 gawatan Oktoba, 2025
4:30 – 4:45 PM SGT
📍 Singapore

Taken jawabin nata shine:
👉 “Crypto’s Future: From Liquidity to Utility – Web3 Pathways to Innovation”

Wannan gabatarwar zata mayar da hankali ne kan makomar crypto, daga matakin rashin tabbas (liquidity) zuwa ga amfanin a aikace (utility), tare da yadda Web3 ke buɗe sabbin hanyoyi na kirkira da samar da cigaba.

#blockchain
September 30, 2025 65