PI NETWORK TA KADDAMAR DA SABON FAST TRACK KYC DOMIN SAUƘAƘA HANYAR… — GIDAN YAN CRYPTO/MINING 🚀📊📉📈 — TG.ME

PI NETWORK TA KADDAMAR DA SABON FAST TRACK KYC DOMIN SAUƘAƘA HANYAR SHIGA MAINNET ECOSYSTEM! Pi Core Team ta sanar da sabuwar hanya mai suna Fast Track KYC, wacce zata baiwa sababbin Pioneers damar samun shiga cikin Mainnet ecosystem da wuri, koda kuwa kafin su kammala mining sessions 30 da ake buƙata a baya. Wannan sabon tsarin ze temakawa sababin pioneers ne wajen yin activating din Mainnet wallet dinsu don fara amfani da Ecosystem na Pi network, amma batun Migration dole sesun bi dukkanin tsarukan da akebi na Mainnet chechklist kafin ayi musu Migration ⚠️Sedai gaskiya yakamata ya kasance ba iya sababbin Pioneers kadai keda wannan damar ba domin suma tsofaffi Pioneers suna da buri mallakan Mainnet wallet domin yin amfani da Ecosystem din kafin ayi musu Migration! Ya kamata dai Pi core team su duba lamarinnan ! #pinetworkmedia #PiNetwork 𝙋𝙞 𝙉𝙚𝙩𝙬𝙤𝙧𝙠 𝙈𝙚𝙙𝙞𝙖 ⨀

September 19, 2025 70