Assalamu Alaikum yan uwa 🌹
Na yi farin cikin ganin ku a wannan gida. Wannan ba kawai group bane, muna so ya zama tafiya ta ilimi da amfanar juna.
Ina so in ji daga gareku kai tsaye:
👉 Shin kuna tare da ni a wannan tafiya ta koyon yadda ake tsara hotuna masu kyau waɗanda za su iya zama hanyar samun kuɗi?
Idan kuna tare dani, ku yi reacting da emoji 💯🔥
Kuma kada ku manta: ku yi sharing link ɗin wannan group ga ‘yan uwa da abokai domin su ma su zo su amfana. Idan muka tafi tare, za mu ga alherin wannan tafiya gaba ɗaya. ✨
Allah ya albarkace mu baki ɗaya. 🤲


