Assalamu Alaikum yan uwa 🌹 Na yi farin cikin ganin ku a wannan gida. Wannan ba kawai group bane, muna so ya zama tafiya ta ilimi da amfanar juna. Ina so in ji daga gareku kai tsaye: 👉 Shin kuna tare da ni a wannan tafiya ta koyon yadda ake tsara hotuna masu kyau waɗanda za su iya zama hanyar samun…
October 2, 2025 125