Bayani akan $SUNUSI token.
Kamar yanda muka sanar a X Space da mukayi a makon daya gabata cewa mun ware wallet guda biyu da zamu dinga siyen $SUNUSI achikinsu, wato buyback.
Wallet ta farko itace ta airdrop, wacce muke fatan mu sayi kaso sha biyar (15% = 150,000,000) na $SUNUSI achikinta. Ita wannan wallet mun tanade tane domin raba airdrop ga holders, community, da sauran kyaututtuka da zasu iya tasowa a gaba.
Wallet ta biyu itace ta marketing, wacce zamu dinga buyback achikinta ba tareda kayyade wani adadi ba, saboda shi marketing ba’a taba daina shi indai har project yana chigaba da gudana.
Wayannan wallets guda biyu mun saya musu domain na Solana (Solana Name Service = SNS) domin saukaka bibiya ga community. Wallet ta airdrop mun saya mata domain na sunusi.sol, ita kuma marketing wallet mun saya mata domain na sunusi2.sol.
A yanzu haka, wayannan wallets suna matakin 3 & 4 a top holders na $SUNSUI. Airdrop wallet tana rike da 2.33% supply, yayin da marketing wallet take rike da 2.17% supply.
A buyback da mukeyi, a yau mun sayi 3.28M $SUNUSI da 3 SOL ($230) achikin airdrop wallet (sunusi.sol). Kuma In Sha Allah zamu chigaba da siya lokachi bayan lokachi har mu chika adadin da muke bukatar siya.
51
9
5
5
1August 9, 2026 5.8K 12