Alhamdulillah. YouTube channel ta SCTv Africa ta chika 60,000 subscribers.
Mun bude SCTv Africa YouTube channel a ranar 21 February, 2021 domin ilimantarwa da wayarda kan mutane akan kasuwanchin cryptocurrency. Kuma Alhamdulillah, kwalliya tana biyan kudin sabulu.
Muna godiya ga dukkan subscribers dinmu, da masu kallon bidiyonmu, dama masu taimaka mana ta bangarori daban-daban. Allah yabar zumunchi.
Yanzu mun chika 60,000 subscribers, In Sha Allah zamu kai 100,000 a nan kusa domin samun kyautar girmamawa daga kamfanin YouTube.

72
39
3
3August 14, 2026 5.6K 21