OKX Card
Yanzu zaku iyayin siyayya (shopping) a online store kamar Temu, AliBaba, Jumia, da sauransu, sannan ku biya da OKX card.
Haka zalika, zaku iya biyan duk wasu social media subscriptions da OKX card. Kamar biyan blue badges na Facebook, Telegram, X (Twitter) da sauransu. Kamar yanda nima na biya blue badge na Facebook da shi a yau.
Kawai ku shiga wajen OKX card akan accounts dinku domin ku bude OKX card, sannan ku saita shi.
OKX card tamkar ATM card ne, wanda zaku dinga yin sayayya dashi a yanar gizo (online) ta hanyar biya da USDT.
34
14August 5, 2026 4.9K 5 2

