In Sha Allah daga gobe, Litinin zamu dinga gabatar da X Space a duk ranar Litinin da misalin 8:30 na dare. Dalilan gabatar da wannan Space sun hada da:
~ Fitar da bayanai akan ina aka kwana game da $SUNUSI token a kowanne mako.
~ Amsa tambayoyin mutane akan $SUNUSI token.
~ Sauraron shawarwari da karin haske daga mutane akan $SUNUSI token.
In Sha Allah zamu fara wannan tattaunawa (X Space) a X (Twitter) handle dina, @SunusiMinjibir a gobe Litinin da misalin 8:30 na dare.

97
22
17
13
1August 2, 2026 5.2K 17