Shugaban babbar kasuwar crypto ta Binance, wato Changpeng Zhao, wanda akafi sani da CZ, yace akwai yiwuwar a samu mummunan faduwar kasuwar crypto, wato bear market.
CZ ya kara da cewa, tareda hakan akwai manyan kudaden da ba’a san an ina za’a saka su ba. Ma’ana, akwai kudaden da ake neman a wanne project ya kamata a saka su.

53
44
7
6August 1, 2026 5.2K 17 1