X na shirin fara Buy da Sell na crypto, wanda zai bai wa sama da mutun miliyan 600 masu amfani da X damar yin cinikin crypto kai tsaye daga timeline ɗinsu. 🔥
Da alama X na ƙara inganta abubuwan su ciki harda zurfafa shiga duniyar crypto.
A tsaya fa a nemi ilimi tun da wuri.
Haryanzu baku makara ba.
Registration na class namu Gobe za a fara in sha Allah.
Online da kuma physical Wanda mukeyi a nan kano.

52
13
5
2
1