Ance a bincike trump akan rug pull na coins din sa. Na sha muku… — Sadiq Tech — TG.ME

Ance a bincike trump akan rug pull na coins din sa.

Na sha muku magana akan memecoins.

Ku daina trading na memecoins!

Ku daina yarda da memecoins!

Ko baban ka ne yayi creating na memecoins kar ka kuskura ka saka kudin ka.

Ba a mugun sarki, amma Ana samun mugun bafade.
❤60👍27👎6👏3
August 4, 2026 4.6K 1