BREAKING - Telegram Stickers sun fara Trending... A jiya kaɗai an an yi $557 ATH na trade volume. Text target shine su zama NFT daga nan fa whales zasu fara kwasar su, farashin su zai yi sama.
Zaku iya fara amfani da kasuwar PlaceNFT domin ganin irin kuɗin farashin stickers din
Ka fin ranar juma'a, nake fatan samun lokacin Nazarin Telegram Stickers, Allah ya taimaka mana.
I will not sleep on this, by God grace.
Barkan mu da Sallah, in advance!











