Wallahi Wani zubin ma kasan komai a crypto Illah Ne.. Wallahi coin din a gaban kayi listing dinsa..
Na Saya shi. Bayan na saye shi na ce nayi binkice na ga mutum daya ne Yake riga ta supply mai Yawa.
Wanan tasa na kasa rike shi. Na Saya shi 60k MC. Na naga ya je 200k Sai naga ya sako har 20k MC na zatta anyi rug full ne na kwashe sauran kudina.
Yau Kwana biyar da yin Haka kawai. Sai ganin shi. Nayi a 10 million MC yanzu yau da cash out din 10k$ zan yi wallahi.
Wallahi harkann rabo ne da sa'a Yake sa mutum ya samu kudi bawai iya ilimin harkar ba.
Lokacin da na duba shi duk.wani Alamun scam coin ya nuna. Yanzu kuma Ya nuna ligit coin.

1August 24, 2026 353