BARI MUYI MAGANTU AKAN KARATU A EGYPT DA AIKI DA KUMA KARATU A NIGERIA WANNE YAFI SAUKI 1 zanyi magana Akan makarantan azhar tinda itace uwar marayu har da masu uba ma 2 mutane diyawa sunyi sammanin dole sai kana da kudi Sosai zakai karatu a azhar amma a zahiri ba haka yake ba saboda kusan ma 90% bangaren addini kyauta ne 3 yau idan kana da 2M zaka iya zuwa karatu Egypt 🇪🇬 karatu a azhar kuma a wanna kudin zai rage maka har da abin kashewa Na watanni 4 zaka iya hada aiki da karatun ka normal ne amma a tashin farko makaranta itace first 5 Dole makaranta sai tabaka admission zaka zo ? Amsa itace A’A ba dole ba kana iya zuwa kasamu kuma yafi komai sauki hakan Abubuwan dai suna da sauki sosai idan nasamu time zanyi cikekken rubutu akai Duk wanda yake son zuwa karatu zaku iya yiwa wanna number magana 09069796768 a WhatsApp kawai 📌 karatun bangaren Arabic ne saidai daga baya in kasamu scholarship ka canja zuwa boko
BARI MUYI MAGANTU AKAN KARATU A EGYPT DA AIKI DA KUMA KARATU A… — MASFO — TG.ME
August 5, 2026 1.2K 2