MUNA DA JOB OPPORTUNITY A OMAN 🇴🇲 Muna taimakawa masu sha’awar zuwa… — MASFO — TG.ME

🚨 MUNA DA JOB OPPORTUNITY A OMAN 🇴🇲 Muna taimakawa masu sha’awar zuwa aiki a ƙasar Oman. Akwai tsari guda biyu: ✅ Tsari na Farko: Bayan an biya kuɗin visa da ticket, kamfani ne zai kai ka kuma ya zaɓa maka aikin da za ka yi. ✅ Tsari na Biyu: Za ka biya kuɗin visa da ticket, sannan idan ka isa Oman, kai ne za ka zaɓi irin aikin da kake so. 💰 Lura: Kuɗin kowane tsari ya bambanta. Abubuwan da ake samu: 📌 Akwai nau’ikan ayyuka daban-daban. 📌 Albashi yana farawa daga ₦500,000 zuwa sama (gwargwadon aikin da aka samu). 📌 Ana ba da cikakken bayani ga masu sha’awa. Idan kana da niyyar zuwa aiki a Oman, ka tuntuɓe mu ta WhatsApp ko kira: 📞 09069796768 ✍🏻 Abban Farida

August 1, 2026 1.3K 1