Wannan sanarwar tana nufin cewa InterLink na shirin ba da wata kyauta… — Mk crypto industry — TG.ME

Wannan sanarwar tana nufin cewa InterLink na shirin ba da wata kyauta ta musamman ga wasu Linkers saboda an kai milestone na 10 million users. 🎁

Waɗanda suka cancanta:

Sun yi register a InterLink kafin 1 ga Agusta 2026.

Suna da fiye da 10,000 ITLG.

Sun kammala Step 1 KYC verification cikin nasara.


Idan ka cika waɗannan sharudda guda uku, kana cikin waɗanda aka bayyana cewa sun cancanci wannan “Special Gift.”
##InterLink #ITLG #ITL
August 25, 2026 404 1