Wani ɗan damfara ya saci crypto wanda yawan su ya kai $500,000, amma… — GALMA CRYPTO NETWORK — TG.ME

Wani ɗan damfara ya saci crypto wanda yawan su ya kai $500,000, amma saboda ya yi swap da maximum slippage, sai aka samu kuskure ya a inda ya biya kusan $370,000 a matsayin transaction fees.

A ƙarshe, daga cikin $500K ɗin da ya sace, abin da ya rage masa wanda ya tsira dashi baifi ~$130,000 ba.

Wannan babban darasi ne ga duk masu amfani da DEX.

⚠️ Slippage ba abin wasa ba ne. Ka tabbata ka saita slippage settings ɗinka sosai.

Ka dinga duba settings ɗinka lokaci bayan lokaci. Ƙaramin kuskure ɗaya na iya jawo maka asarar kuɗi mai yawa.
❤7😢4🔥3🙏1
August 7, 2026 594