Kamfanin SpaceX ya bayyana cewa ya samu kudin shiga (revenue) na dala… — GALMA CRYPTO NETWORK — TG.ME

Kamfanin SpaceX ya bayyana cewa ya samu kudin shiga (revenue) na dala biliyan $7.8, wanda ya zarce abin da mutane suka yi hasashe.

A gefe guda kuma, sashen AI na kamfanin ya yi asarar aiki (operating loss), amma asarar ta kasance ƙasa da yadda masana suka yi tsammani.

Wannan na nuna cewa SpaceX na ci gaba da samun ƙarfi ta fuskar kasuwanci duk da ci gaba da akeyi da zuba jari sosai a fannin AI. 🚀
❤2👍1
August 5, 2026 719