*Fatawoyin Rahma* Ranar Asabar 24/2/1448 – 8/8/2026 Tare da _Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON_ Shimfida: *Mumini ba zai yi zina alhali yana mumini ba…* Tambayoyi da Amsoshi: 1. Sallar Ƙasaru ga mai aiki a wani ƙauye. 2. Lokacin Sallar Shurūƙ. 3. Shin wankan Idi ba ya wadatar da alwala? 4. Yaya wanda ya ci haramun a lokacin da yake aiki zai tuba? 5. Yaya ya kamata a raba littattafan addini da mahaifi ya barwa magadansa? 6. Ya halatta mutum ya roƙi Allah Ya so shi fiye da wani? 7. Mutumin da idan ya karɓi albashi, ya bawa mahaifiyarsa wani abu, sannan ya bawa matarsa sauran; amma matar ba ta gode masa. Wace nasiha za a yiwa wannan matar? 8. Su waye ɗaliban malami? Kuma waɗanda suke sauraron malami ta kafafen sada zumunta, za a iya kiran su ɗaliban malamin saboda suna sauraron karatunsa? 9. Idan mutum ya yi sallah a masallacin da ba a haɗa salloli a cikinsa, zai iya zuwa wani masallacin da ake haɗa salloli ya bi su? 10. A rayuwar aure, namiji ne kawai yake da haƙƙin neman kusantar matarsa, ko ita ma tana da wannan haƙƙin? 11. Mutum zai iya siyar da abin da baya hannunsa? **Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:* Facebook: https://www.facebook.com/Drmuhdsaniumarmusa/ Twitter: https://twitter.com/DrMSaniR_Lemo Instagram: https://www.instagram.com/drmsanirijiyarlemo Telegram:https://t.me/drmsaniumar YouTube: https://youtube.com/channel/UCa9nK0j55mr9PPhv4k3Wmbw Website:http://www.drmsanirijiyarlemo.net https://sanachannelstv.wuiltweb.com/ *Domin Sauke Manhajar Tafsirin Alƙur'ani na Fayyataccen Bayani :* Android: https://play.google.com/store/apps/details?id=online.smartech.basayir.hausa Apple : https://apps.apple.com/us/app/maanoni-da-shiriyar-alqurani/id6480479512 Website: https://hausaquran.net/app/sura/1 *Domin Tallafa wa Asusun Sautul Haq:* Account Number: 0010885007 Taj Bank Account Name: AL - IMAMUL BUKHARI CENTER FOR RESEARCH AND TRAN
X (formerly Twitter)Prof. Muhd Sani Rijiyar Lemo (@DrMSaniR_Lemo) on XA Hadith Scholar Based in Kano State
70
11
3