Ƙarin masu mining din Pi Network sama da mutane miliyan 3 da ke da… — GIDAN YAN CRYPTO/MINING 🚀📊📉📈 — TG.ME

Ƙarin masu mining din Pi Network sama da mutane miliyan 3 da ke da matsalar “Tentative KYC” za a iya buɗe musu ta hanyar sabon tsarin da aka saki idan suka gabatar da ƙarin liveness check da ake buƙata a cikin app ɗin.

Don haka, idan matsayin KYC ɗinka yana “Tentative” sannan ian kuma ana turoma Livenes yazama dole kayishi cikin gaggawa indai kana bukatar a sallameka cikin gaggawa.

Wannan sakon Pi Network ne da suka fitar yanzu.
October 29, 2025 112