Duk mubar wannan, wanda akace maka zai yi ma'amalat da world bank donโ€ฆ โ€” GIDAN YAN CRYPTO/MINING ๐Ÿš€๐Ÿ“Š๐Ÿ“‰๐Ÿ“ˆ โ€” TG.ME

Duk mubar wannan, wanda akace maka zai yi ma'amalat da world bank don ance zai yi ma'amalat da irinsu Amazon da sauransu kake ganin hakan bazaiyiyuba buje zuwa.๐Ÿค—

Kada kazama cikin mutane outdated masu Irin tunanin (da) wadanda suke ganin canji bazaiyiyuba.

Pi network yawuce nan sai dai mutum yafadi dai dai gwar gwadon abinda Allah ya haska mashi yasani.

yan'uwana muyi hakuri murike pi dinmu.
Allah yasa mudace.
October 26, 2025 97