Being of 22, November 2025. PI zai zama global currency da za a dinga amfani dashi wajen sayan kaya a ko ina a duniya wato saya da sayarwa, wanda ake kira CROSS -BORDER PAYMENT bare da amfani da takardan kudi ba. Ko yanzu haka zaka iya recharge card layin wayarka da PI ko wani irin network a Duniya ๐๐๐. Nigerian network both suna daukar 0.2 PI su baka recharge card na 50 Naira is too much
October 19, 2025 67