*Yan'uwa a buɗe wannan da wuri.*
Babban project ne daga babban kamfani a duniyar crypto.
Ga yan crypto da suka jima a harkar, idan ance CRYPTORANK babu bukatar wani ƙarin bayani.
Amma ga ƴanbaiwa, a takaice ba dogon bayani. CRYPTORANK dai wani babban kamfani ne wanda yake bada bayanai akan manya-manyan projects na crypto da sababbi wanda ma basu shigo kasuwa ba, da wadanda suka shigo. Yana bada bayanai akan manya-manyan kamfanoni da suka saka hannun jari akan tsoho ko sabon project da ke shirin fitowa kasuwa.
To sune suka buɗe farming akan telegram, duk bayan awa shida zaka dinga hawa kana claiming.
A hanzarta a shiga da wuri domin ba'a wasa da irin wannan.
Ku danna button ɗin ƙasa domin ku fara
