🔥New Mining Alert: STARTOWER
Ga wani mining, irin su PI Network da RUBI yake, suma suna da blockchain nasu mai suna STARTOWERCHAIN, wanda aka ɗorashi akan EVM. Kuma acikin application din su akwai wallet da zaki creating kafin ka fara mining.
https://interactive.startower.fr/#/?invitcode=ncmpkr
Yadda zakayi register
💎Ka danna link din sama kayi register
💎Sai ka sauke application din
Kayi create na sabon wallet.
💎Sai kayi login. Shikenan
💎Kullum zaka dinga shiga kana transfer abunda ka samu zuwa main balance

March 18, 2025 33