Assalmu alaikum, In sha Allah yaw zan fara kawo muku series na videos a YouTube yanda ake amfani da LinkedIn da kuma yanda ake saita komai da komai har mutum ya nemi aiki.
Da masu secondary school, da masu diploma, da NCE, da masu degree har zuwa PhD zasu iya kalli saboda su san yanda ake neman aiki a LinkedIn.
27
10August 24, 2026 1.4K