Assalmu alaikum.
Physical class namu na Spot trading zamu fara registration next week.
Wanda suke da interest zasuyi kuma suna kano zasu iya magana a musu bayanin yanda tsarin yake.
Class din zai kasance a nan kano ne Rijiyar zaki.
Spot trading mutum zai koya tun daga farko har zuwa matakin professional in sha Allah.
Mutum shi zai zabi lokacin da zai zo yayi karatu.
Mutane sha biyar kawai zamu dauka amma serious mutane babu fashi babu wasa.
47
25
5
4
2August 15, 2026 3.8K