@AssProfMUHDSANIUMAR · 4.1K subscribers
The short link opens the channel straight in the Telegram app — not in a browser tab.
tg.me/go/AssProfMUHDSANIUMARIs this your channel? Add @tgme as admin — and see how many people click your links. Get the stats →
Channel created August 27, 2022per Telegram
We have been tracking it since August 7, 2026
In all that time the channel has changed neither its name, nor its @username, nor its avatar.
We show only what we have seen ourselves.
Manzon Allah (SAW) Yace: "Na rantse da Allah, Allah ya shiryar da wani a dalilin ka, yafi maka alkairi sama da a baka jajayen raƙuma". Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo HAFIZAHULLAH Hasken Sunnah TV 29-08-2026
274 Tajreedus Sareeh
274 Tajreedus Sareeh Prof Muhammad Sani Umar R Lemo OON Daga Masallacin Usman bn Affan Gadon Kaya kano 16-03-1447 29-08-2026 *Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:* 👉Whatsapp: https://chat.whatsapp.com/KuJDWQe0NfmIlhvd8g3Sc8 *Telegram https://t.me/AssProfMUHDSANIUMAR A…
23-08-2026 Mahadara Mai Taken Madogara Akan Addinin Musulunci, Masallacin…
MUHADARA 1448/2026 Mai taken: Shubuhohin Maƙiya Sunna Wuri: Masallacin Nana Fatima, Kaduna Tare: Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo OON. 10/3/1448. 23/08/2026 *Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:* 👉Whatsapp: https://chat.whatsapp.com/KuJDWQe0NfmIlhvd8g3Sc8 *Telegram …
"Idan Fitintinu suka afku, to ka yi riqo da Sunnah, Kuma ka kame bakin ka, kar da ka kutsa cikin abin da babu ruwan ka, duk abin da ya shige maka duhu to ka mayar da shi zuwa ga Allah da Manzonsa(Me Allah da Manzonsa suka ce), ka tsaya(kar ka ce komai) ka ce: Allah ne Mafi Sani(Allahu a'lam) Prof. …
118 Tafsir Surah Ali Imran Aya 164
*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]* Darasi Na 118 [Surah Āli-ʿImrān: 164] { لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِی…
https://www.facebook.com/100077050522924/videos/2175628123012273/?app=fbl
Hudubar Jumua Kuyi Magana ta Adalci
Khudubar SALLAR Juma'ah Mai Taken: Kuyi Magana ta Adalci Prof Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Daga Masallacin Almuntada Dorayi Kano 15/03/14446 28/08/2026 *Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:* 👉Whatsapp: https://chat.whatsapp.com/KuJDWQe0NfmIlhvd8g3Sc8 *Telegram https…
"Ka yi dubi zuwa ga halin da kake a yanzu, idan ya dace da mutuwa da kwanciyan kabari to ka cigaba da tafiya akan shi, idan kuwa bai dace da wadancan biyun ba, to ka tuba ma Allah ka koma ga abin da ya dace da mutuwa da kwanciyar kabari". Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo HAFIZAHULLAH Hasken Sunnah TV …
Manzon Allah ﷺ yace: "Ciwon kai ga mumini, ko ƙaya ta sokeshi, ko wani abu ya cutar da shi, Allah zai ɗaga masa darajarsa a ranar Alqiyama kuma ya kankare masa zunubansa dashi". Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo Hasken Sunnah TV 27-08-2026
"Ka yi dubi zuwa ga halin da kake a yanzu, idan ya dace da mutuwa da kwanciyan kabari to ka cigaba da tafiya akan shi, idan kuwa bai dace da wadancan biyun ba, to ka tuba ma Allah ka koma ga abin da ya dace da mutuwa da kwanciyar kabari". Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo HAFIZAHULLAH Hasken Sunnah TV …
Mu riƙe Sunnah, mu bi koyarwar Annabi ﷺ, kada mu fifita son wani mutum a kan abin da Manzon Allah ﷺ ya zo da shi. Allah Ya tabbatar da mu a kan gaskiya.? Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo HAFIZAHULLAH Hasken Sunnah TV 23-08-2026
Shubuhohin Makiya Sunnah
Muhadara Muhadara Mai Taken: Shubuhohin Makiya Sunnah Prof Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo OON Daga Masallacin Nana Fadima Umar Foundation NDC Kaduna, Kaduna State. 10/03/14446 23/08/2026 *Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:* 👉Whatsapp: https://chat.whatsapp.com/KuJDWQe…
Rayuwar duniya yar gajeruwa ce, mutuwa ba ta neman izinin kowa kuma ba ta jiran a shirya kafin ta zo, don haka ka shirya sai ka jira zuwanta. PROF MUHAMMAD SANI UMAR RIJIYAR LEMO OON HAFIZAHULLAH 23-08-2026
Assalamu Alaikum A wannan satin babu karatukan da malaminmu ke gabatarwa na Asabar da Lahadi da Litinin da Laraba, sai ranar Juma'a idan Allah ya kaimu. Abubakar Abdurrauf Ustaz 22-08-2028
117 Tafsir Surah Ali Imran Aya 164