1X
Yanzu mutane sun ja baya da kasuwan Sosai
Zaka iya saka signal babu wanda ya shiga 😓
Bari mu zama kawai active trader ko mutum 100 ne wanda zamu basu signal
A Group Daban sauran group din mu mayarda shi na bada karatu kawai
Forwarded fromDEX JOINT SIGNAL

17
4September 4, 2026 287 6