XEarn Today's Payment Ongoing $XEarn suna kan cigaban da biyan Mutane… — Aminu Crypto Labs — TG.ME

$XEarn Today's Payment Ongoing

$XEarn suna kan cigaban da biyan Mutane — Kamar yadda na faɗa muku, nima ina da 2 pending Withdrawal. In shaa Allahu duk zasu biyamu.

A shiga ayi Available Tasks domin kara samun XP — Soon zasu biyamu. Zan sanar daku idan nima nawa ya sauka.

Airdrop Link; https://t.me/XEarnNetwork_Bot/app?startapp=6246908637

Idan bakai participating, shiga yanzu kaima kayi. Allah ubangiji ya bamu sa'a.
❤9👍2🔥2
August 26, 2026 1.4K 14 2