Google sun fitar da tsarin da zai ba wa ɗaliban kwalejis da Jami'o'i… — Abtee9ja🇳🇬 — TG.ME

Google sun fitar da tsarin da zai ba wa ɗaliban kwalejis da Jami'o'i damar amfani da Google One kyauta har tsawon shekara guda. Daga cikin amfaninsa: 1. Za ka samu free access da Google Gemini. (Plus plan) 2. 400GB storage, drive, photos and Gmail. 3. Google Flow. 4. Gemini Notebook 5. Google Search.. da sauransu. Duba llnk: https://one.google.com/ai-student?g1_landing_page=75 Ubangiji Allah ya bada sa’a.

❤24
August 22, 2026 2.5K