SODEX Sosovalue sunzo da testnet inda zaka cike form na waitlist sannan ka jira zuwa 30 June inda za'a rufe waitlist. Sun ware 1,000,000 soso token da zasu bayar kuje ku cike form. https://whitelist.sodex.com/?tid=ssi-sm-ann-web_banner&_TRACK_VIEW_ID_=170c22a8-0bb7-4a02-9da8-7801e34c0306&_TRACK_VIEW_INDEX_=1 Zasu gina wata Dex ce wadda zasu dora akan blockchain dinsu na VALUECHAIN. Mun samu alkhairi sosai a S1 airdrop nasu yanzu ana yin S2. Dole sai kana da account da Sosovalue sannan zaka yi wannan testnet na SODEX. Ga link idan baka bude ba kaje ka bude. 👇 https://sosovalue.com/join/U84A1667 Zaka jefi tsuntsu 2 da dutse 1 kenan kana yin S2 sannan zaka iya samun waitlist na SODEX. Binmaalik ✒
June 18, 2025 30