Nebulai sun kara sati 1 inda za'a kammala ignition program a nan da… — Arewa Crypto Hub — TG.ME

* Nebulai sun kara sati 1 inda za'a kammala ignition program a nan da kwana 11. * Ignition program shine tsarinsu na early believers. * Duk project yana bada dama ga wadanda suka fara alaka dashi dama ta musamman wajan tara points da yawa ko kuma raba nft da makamangansu. * Domin karin bayani ku ziyarci shafinmu na Twitter. Source👇 https://x.com/waziri_web3/status/1932077657048461408?t=XC-i82rKcS1xrTEvc4et4Q&s=19 * idan baka Fara ba kana da dama daga nan zuwa 11days amma a shawarce shine ka tabbata kana yin daily task domin zaka fi samun point da yawa. 👇👇 https://nebulai.network/opencompute?invite_by=6ubDCu

June 9, 2025 17