WUMP officially discord token ne. Kada kuyi wasa dashi. * ku rike shi… — Arewa Crypto Hub — TG.ME

* $WUMP officially discord token ne. Kada kuyi wasa dashi. * ku rike shi hannu bibiyu kamar yadda kuka yi a DOGS idan ka samu dama ka bude account dayawa. * idan baka da discord ka garzaya play store ka dakko kayi register sannan kazo ka shiga wannan link. https://wump.xyz/join?ref=1200907845927964722 * akwai daily check-in kullun. * Allah ya bada sa'a

June 4, 2025 18